Presentation is loading. Please wait.

Presentation is loading. Please wait.

KU LAMUNCE MIN ABUBUWA BIYU…… ABIN DA KE TSAKANIN GEMU DA GASHIN BAKI, DA TSAKANIN CINYOYINKU, IN LAMUNCE MUKU ALJANNAH.

Similar presentations


Presentation on theme: "KU LAMUNCE MIN ABUBUWA BIYU…… ABIN DA KE TSAKANIN GEMU DA GASHIN BAKI, DA TSAKANIN CINYOYINKU, IN LAMUNCE MUKU ALJANNAH."— Presentation transcript:

1 KU LAMUNCE MIN ABUBUWA BIYU…… ABIN DA KE TSAKANIN GEMU DA GASHIN BAKI, DA TSAKANIN CINYOYINKU, IN LAMUNCE MUKU ALJANNAH

2 SHIN MENENE MANUFAR ? Manufar itace a tunatar da juna domin a gudu tare a tsira tare da fatan Allah Yayi mana muwafaqah.

3 MECECE ZINA? Zina itace mutum ya shigadda al’aurarsa ta hanyar saduwar jinsi da zabin kansa cikin al’aurar wata mace wadda bata halatta a gareshi a shari’ance ba. Wato ba matarsa ta aure ba kuma ba kuyangarsa da ya mallaka ta hanyar da shariah ta amince ba. Ana iya yinta da ido, da hannu, da kafa, da baki sannan kuma da farji. Amma na farji shine babban ciki kuma mafi muni.

4 Hukunchin zina a shari’ah Zina haraamun ce bisa nassin alkurani da hadithi da ijma’in malamai. Allah Ya siffanta muminai a matsayin wadanda basa bautawa wani abin bauta tareda shi (Allah), kuma basa kashe rai wanda Ya haramta a kashe sai da hakki, kuma basu yin zina (Suratul Furqan) Allah Ya haramta a kusanci zina kuma Yace ita alfasha ce kuma mummunar hanya ce (Isra’i)

5 Allah ya sanya kaucewa zina a cikin sharuddan da Annabi zai karbi mubayi’ah daga wajen mata (Mumtahanah) Zina tana daga cikin abubuwa bakwai masu halakarwa musamman idan anyi ta da ‘ya ko matar makwabci Wajen haramta ta a Hadithi, an yi amfani da ‘Ijtanibuu-wato ku nisanta-kamar yadda AlQur’ani yayai akan haramcin giya, da caca da bautar gunki (Al hajj, Al Ma’idah)

6 Tanadin da shari’ah tayi domin taimakawa musulmi su kauce wa zina Halatta aure har zuwa mata hudu Halatta kuyangi na shari’ah ba tareda kayyade adadi ba Umarni da runtse idanu ga maza da mata (Nur) Umarni da sanya hijaabi da niqaabi ga mata da kuma lizimtar zaman gida sai da larura (Ahzab) Yin azumi ga wanda bashi da halin yin aure

7 Umarni da yin magana sak ba tareda tausasa murya ba


Download ppt "KU LAMUNCE MIN ABUBUWA BIYU…… ABIN DA KE TSAKANIN GEMU DA GASHIN BAKI, DA TSAKANIN CINYOYINKU, IN LAMUNCE MUKU ALJANNAH."

Similar presentations


Ads by Google