Presentation is loading. Please wait.

Presentation is loading. Please wait.

 An haifeshi a birnin uyainah(Arewa maso yammacin riyadh a shekarar 1115H,wato 1703M, anan kuma ya girma.  Ya kasance mai kaifin basira da fasaha,

Similar presentations


Presentation on theme: " An haifeshi a birnin uyainah(Arewa maso yammacin riyadh a shekarar 1115H,wato 1703M, anan kuma ya girma.  Ya kasance mai kaifin basira da fasaha,"— Presentation transcript:

1

2

3

4

5

6  An haifeshi a birnin uyainah(Arewa maso yammacin riyadh a shekarar 1115H,wato 1703M, anan kuma ya girma.  Ya kasance mai kaifin basira da fasaha, ya haddace al}urani baikai shekara goma ba.  Yana da ‘ya’ya bakwai, sune: hassan, hussain, abdullah, abdulaziz, ibrahim, aliyu, fa ]imah.  Kaga cikin ‘ya’yansa akwai raddi ga ‘yan shiah (rafidhah) da sukayi masa sharri cewa baya son ahlul baiti; domin shida daga cikinsu duk sunan ahlul baiti ne yasanya musu.

7

8

9

10

11

12

13

14

15

16

17

18

19

20

21  Rubutawa da tsarawa : Jaafar Saad (Abu Muhammad).  Domin samun cikakken tarihin wannan malamin ka nemi littafina mai suna : me kasani gameda sheikh Muhammad bn Abdulwahab; wanda nan kusa inshaallah zai sauka a site dina.  Domin samun rubuce-rubucena kai tsaye kana iya garzayawa zuwa ga blog dina : http://bensaadgombe.wordpress.com http://bensaadgombe.wordpress.com  Ko ka rubuta min email akan : binsaad12@yahoo.com binsaad12@yahoo.com  Da fatan duk wanda wannan abu ya isa gareshi bazai gaza ba wajen isar dashi ga waninsa.  1434H\2013M (ALMADINAH ALMUNAWWARAH).  Rubutawa da tsarawa : Jaafar Saad (Abu Muhammad).  Domin samun cikakken tarihin wannan malamin ka nemi littafina mai suna : me kasani gameda sheikh Muhammad bn Abdulwahab; wanda nan kusa inshaallah zai sauka a site dina.  Domin samun rubuce-rubucena kai tsaye kana iya garzayawa zuwa ga blog dina : http://bensaadgombe.wordpress.com http://bensaadgombe.wordpress.com  Ko ka rubuta min email akan : binsaad12@yahoo.com binsaad12@yahoo.com  Da fatan duk wanda wannan abu ya isa gareshi bazai gaza ba wajen isar dashi ga waninsa.  1434H\2013M (ALMADINAH ALMUNAWWARAH).


Download ppt " An haifeshi a birnin uyainah(Arewa maso yammacin riyadh a shekarar 1115H,wato 1703M, anan kuma ya girma.  Ya kasance mai kaifin basira da fasaha,"

Similar presentations


Ads by Google